Maha Laziri
Maha Laziri (an haife ta a shekarar alif ɗari tara da tamanin da tara 1989) yar gwagwarmayar neman ilimi ce ta kasar Maroko, [1] wanda itace ta kafa kungiyoyi masu zaman kansu ta (Teach4Morocco). A cikin kuma shekara ta dubu biyu da goma sha huɗu 2014, Kasuwancin Larabawa sun sanya ta a cikin sha bakwai 17 a cikin jerin sunayen su guda ɗari 100 na Larabawa mafiya karfi.[2]
Maha Laziri | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Ameknas, 1991 (32/33 shekaru) | ||
ƙasa | Moroko | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Al Akhawayn University (en) 2013) Bachelor of Arts (en) : international studies (en) Kansai Gaidai University (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | militant (en) |
Manazarta
gyara sashe
- ↑ Maha Laziri, Leaders Afrique.
- ↑ Mona Badi, Meet young Moroccan Maha Laziri, 17th Most Powerful Arab Women, Morocco World News, March 7, 2014.