Magulbu
Kauyene a negeriya
Mugulbu ƙauye ne kuma a siyasance aka sanshi da yankin raya ƙasa mai nisan kilomita kaɗan zuwa Mubi, ƙauyen yana kewaye da wasu ƙananan ƙauyuka na Muda, Mbilla, Parnyel, Buladega da Muchami.
Magulbu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.