Mafia Nyame
Mafia Nyame (an haife shi 7 Oktoba 2004) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar Ghana . [1] [2] An haife ta kuma ta tashi a Ghana, ƴar ƙasar Ghana ce. [2] [3]
Mafia Nyame | |
---|---|
Haihuwa |
7 October 2004 Ghana |
Dan kasan | Ghana |
Aiki | Ghana woman Footballer |
Mafia Nyame yana da tsayin santimita 164. [2]
Ƙwallon ƙafa
gyara sasheMafia Nyame 'yar wasan kwallon kafa ce 'yar Ghana kuma tana taka leda a matsayin Attacker . Ta yi wa Faith Ladies FC wasa daga 2001 zuwa 2023 [3] kuma a halin yanzu tana bugawa FAR Rabat wasa. [4] ta buga gasar cin kofin duniya ta mata 'yan kasa da shekaru 20 ta Ghana. [5]
Magana
gyara sashe- ↑ "Mafia Nyame :: FAR Rabat :: Player Profile :: playmakerstats.com". www.playmakerstats.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 "Ghana - M. Nyame - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". ng.soccerway.com. Retrieved 2024-03-28. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content - ↑ 3.0 3.1 "GHPL Live - Ghana Premier League Live". www.ghanaleaguelive.com. Retrieved 2024-03-28. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "Morocco - AS Forces Armées Royales - Results, fixtures, squad, statistics, photos, videos and news - Soccerway". ng.soccerway.com. Retrieved 2024-03-28.
- ↑ "Mafia Nyame :: FAR Rabat :: Player Profile :: playmakerstats.com". www.playmakerstats.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.