Maciji dabba ne daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles wato a hausance; Dabbobi mara sa gashi kenan.

Maciji
Mataccen maciji a hannu
Maciji yafidda dafi
koren maciji
Mutum yana wasa da maciji
Macijin ruwa

Maciji dabbane mai matukar hadari sosai kuma yanada wnau'uka sosai; akwai na ruwa akwai na tsandauri kuma suma akwaisu iri-iri daban_daban.

Irinsu mesa, kasa, kububuwa ds.