Macarena Alexanderson Álvarez (an haife ta ranar 16 ga watan Fabrairun 1972) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasar tseren mita 10 na mata a gasar Olympics ta bazarar 1992.[1]

Macarena Alexanderson
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Shekarun haihuwa 16 ga Faburairu, 1972
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Macarena Alexanderson". Olympedia. Retrieved 23 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Macarena Alexanderson at Olympedia