Ma’aikatar Yada labarai da Al’adu ta Tarayya (Nijeriya)

Ma’aikatar yada labarai da al’adu ta tarayya ma'aikatar Najeriya ce wadda aikinta shi ne samar wa ‘yan Najeriya “sahihan bayanai masu inganci kan ayyukan gwamnati da luma tsare-tsaren ta” da samar da yanayin fasaha don ci gaban zamantakewa da tattalin arzikin Najeriya.[1]

Ma’aikatar Yada labarai da Al’adu ta Tarayya
Bayanai
Iri ministry (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Ma'aikatar na karkashin jagorancin minista ne wanda shugaban Najeriya ya naɗa. Ministan na yanzu shine Lai Mohammed.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe