Ma’aikatar Kasuwanci ta Tarayya, (Najeriya)
Ma’aikatar kasuwanci ta tarayya, wani sashe ne na ma’aikatar gwamnatin Najeriya mai kula da harkokin kasuwanci.
Federal Ministry of Commerce (Nigeria) | ||||
---|---|---|---|---|
ministry of trade (en) | ||||
Wuri | ||||
|
Jagoranci
gyara sasheMa'aikatar ta kasance ƙarƙashin jagorancin masanin masana'antu na Najeriya Charles Ugwuh daga watan Yuli shekara ta 2007.[1] A ranar 29 ga watan Oktoban, shekara ta 2008, Shugaba Umaru 'Yar'adua ya kori wasu mambobi 20 na majalisar ministocinsa ciki har da Charles Ugwuh.[2] A watan Disamba ne aka naɗa Achike Udenwa ministan sufurin jiragen sama[3] Tun daga watan Disamban shekara ta 2009, Babban Sakatare shine Dr AK Mohammed.[4]
Duba kuma
gyara sashe- Ma'aikatan Najeriya
- Ma'aikatun Tarayyar Najeriya
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Yar'Adua names cabinet". Africa News. 27 July 2007. Archived from the original on 2011-09-28. Retrieved 2009-12-15.
- ↑ Habeeb I. Pindiga (31 October 2008). "Kazir, Lafiagi May Make New Cabinet". Daily Trust. Retrieved 2009-12-18.
- ↑ "Industry Sector - Achike Udenwa to Tackle Infrastructure Problem". Leadership (Abuja). 30 December 2008. Retrieved 2009-12-18.
- ↑ "Permanent Secretaries". Office of the Head of Service of the Federation. Archived from the original on 2010-08-10. Retrieved 2009-12-20.