Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Akwa Ibom

Ma’aikatar ilimi ta jihar Akwa Ibom[1] Ita ce ma’aikatar gwamnatin jihar da ke da alhakin lura da fannin ilimi a Jihar, tsara manufofi da kula da manyan makarantun firamare, Sakandare da na Jihohi bisa tsarin turbar manufofin ilimi na ƙasa, da sa ido. da kuma kimanta shirye-shiryen ilimi don tabbatar da inganci.

Ma'aikatar Ilimi ta Jihar Akwa Ibom
ministry of education (en) Fassara

Ɓangaren ilimi a jihar Akwa Ibom ya samu gagarumin ci gaba musamman na ilimi kyauta, wajibi da kuma ingantaccen ilimi wanda gwamnatin Godswill Akpabio ta ƙaddamar inda samun ilimi a makarantun Firamare da Sakandare kyauta ne.[2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. Government, Akwa Ibom State. "Ministry of Education". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2016-04-22. Retrieved 2016-04-02.
  2. "Education is free and compulsory in Akwa Ibom State, Gov.Udom Insists". Naija247news (in Turanci). Retrieved 2016-04-02.
  3. "Akwa Ibom employs 5000 teachers". www.dailytrust.com.ng. Archived from the original on 2016-05-31. Retrieved 2016-04-02.