MANSAM
MANSAM ko Mata na Ƙungiyoyin Jama'a da Siyasa na Sudan ƙungiya ce ta mata na siyasa guda takwas, ƙungiyoyin farar hula 18, ƙungiyoyin matasa biyu da mutane a Sudan waɗanda sukayi aiki a lokacin Juyin Juya Halin Sudan.
MANSAM | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | voluntary association (en) |
Ƙasa | Sudan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.