Lydia Eixas (an haife ta a ranar 7 ga watan Nuwamba shekara ta 1986) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibia wacce ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida a kungiyar ƴan mata ta Namibia Super League Girls & Goals da kuma tawagar mata ta Namibia . An ba ta suna Keeparo, ta kasance daga cikin tawagar a Gasar Cin Kofin Mata ta Afirka ta 2014 . [1][2]

Lydia Eixas
Rayuwa
Haihuwa 7 Nuwamba, 1986 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazarta gyara sashe

  1. "Shipanga names Gladiators for Women Championship". nfa.org.na. 2 October 2014.
  2. "Host Namibia unveil final squad". cafonline.com. 3 October 2014.