Kogin Luena a gabashin Angola yana tasowa kusa da garin Luena, Angola kuma yana gudana kudu maso gabas zuwa Zambezi. Ana kuma amfani da sunan ga wata kabila a yankin,mutanen Luena.

Kogin Luena (ja) da wani ɓangare na kogin Zambezi(shuɗi); (a sauƙaƙe)