Lucas Diallo
Lucas Telly Diallo,(An haife shi a ranar 13 ga watan Yuli 1996)[1] ɗan wasan Judoka ne na kasar Burkinabe wanda ke fafatawa a cikin ƙasa da 73. kg category.[2]
Lucas Diallo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 13 ga Yuli, 1996 (28 shekaru) |
ƙasa | Burkina Faso |
Karatu | |
Makaranta | Sciences Po (mul) |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
|
An zaɓe sa don fafatawa a Burkina Faso a jinkirin wasannin bazara na shekarar 2020 a Tokyo.[3] An tashi canjaras a wasansa na farko da Cedric Bessi na ƙasar Monaco.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Judo DIALLO Lucas - Tokyo 2020 Olympics" . Olympics.com/tokyo-2020/ . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-07-24. Retrieved 2021-07-24.
- ↑ "En Route Pour Tokyo 2021 : Lucas Telly DIALLO, judoka Burkinabè à la découverte des Jeux Olympiques" .
- ↑ "En Route Pour Tokyo 2021 : Lucas Telly DIALLO, judoka Burkinabè à la découverte des Jeux Olympiques" .
- ↑ "Judo DIALLO Lucas - Tokyo 2020 Olympics" . Olympics.com/tokyo-2020/ . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2021-07-24. Retrieved 2021-07-24.