Lovelyn Orji-Ben
Lovelyn Orji-Ben (an haifeta ranar 3 ga watan Disamba, 1979) yar wasan judoka ce ta Najeriya wacce ta fafata a wasannin 48kg na mata. Ta lashe lambar tagulla a Gasar Wasannin Pan na 1999 da lambar tagulla biyu a Gasar Judo ta Afirka a 1997 da 2000.
Lovelyn Orji-Ben | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 3 Disamba 1979 (45 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Aikin wasanni
gyara sasheA gasar Judo ta Afirka Lovelyn ta lashe lambobin yabo biyu a jimilla. Na farko shine gasar Judo ta Afirka ta 1997 da aka gudanar a Casablanca, Morocco . Lovelyn ta shiga cikin nauyin kilo 48 inda ta lashe lambar tagulla. Na biyu a gasar Judo ta Afirka ta 2000 da aka gudanar a Algiers, Algeria inda ta lashe lambar azurfa kuma a cikin kilo 48.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.