Lorenzo Soares Fonseca (an haife shi a ranar 17 ga watan Nuwamba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Portugal Académica de Coimbra. An haife shi a cikin Netherlands, Fonseca yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.

Lorenzo Fonseca
Rayuwa
Haihuwa Rotterdam, 17 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sparta Rotterdam (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kulob gyara sashe

Fonseca ya fara wasansa na ƙwararru a kulob ɗin Sparta Rotterdam a wasan 2–2 Eerste Divisie da Jong Ajax a ranar 26 ga watan Afrilu 2019. [1] Kwantiraginsa da Sparta Rotterdam ya ƙare a ranar 1 ga watan Fabrairu 2021.[2]

Fonseca ya rattaba hannu a ƙungiyar FC Den Bosch kan kwantiragi har zuwa karshen kakar wasa a ranar 2 ga watan Fabrairu 2021.[3] [4]

A ranar 9 ga watan Yuli 2021, ya koma kulob ɗin Académica de Coimbra a Portugal.[5]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

An haife shi a cikin Netherlands, Fonseca na zuriyar Cape Verde. Ya yi wasan sa na farko a cikin tawagar kwallon kafa ta Cape Verde a wasan sada zumunci da suka doke Togo da ci 2–1 a ranar 10 ga watan Oktoba 2019. [6]

Manazarta gyara sashe

  1. "Sparta Rotterdam vs. Ajax II - 26 April 2019 - Soccerway" . us.soccerway.com .
  2. "Soares Fonseca per direct weg bij Sparta" . www.voetbalrotterdam.nl (in Dutch). 1 February 2021. Retrieved 2 February 2021.
  3. Martens, Jan (2 February 2021). "Voormalig Spartaan Lorenzo Soares Fonseca duikt op bij FC Den Bosch" . Brabants Dagblad. Retrieved 2 February 2021.
  4. "Verdediger Lorenzo Soares Fonseca (23) naar FC Den Bosch" (in Dutch). FC Den Bosch. 2 February 2021. Retrieved 2 February 2021.
  5. "O roubo de bola é provavelmente a mais subtil de todas as artes" (in Portuguese). Académica de Coimbra . 9 July 2021. Retrieved 26 September 2021.
  6. "Seleção principal de Cabo Verde termina estágio com empate frente ao Marselha" . 13 October 2019.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe