Looking for Baami

fim na Najeriya

Looking for Baami fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na 2019 wanda Biodun Stephen ya rubuta kuma ya ba da umarni. Tauraron fim din Femi Jacobs, Bimbo Ademoye, Akinde Seyi a cikin manyan matsayi.[1][2]

Looking for Baami
Asali
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics

Abubuwan da shirin ya kunsa gyara sashe

[3]

Ƴan wasan kwaikwayo gyara sashe

  • Femi Jacobs a matsayin Femi Osinowo
  • Bimbo Ademoye a matsayin Ajinde (AJ)
  • Biodun Stephen
  • Tayo Odueke
  • Temitayo Awodoyin
  • Karen Ajimobi
  • Babatola Awelewe,
  • Seyi Akinde
  • Bolaji Ogunmola

Manazarta gyara sashe

  1. "Biodun Stephen's 'Looking for Baami' Makes History". Irokotv (in Turanci). 2019. Retrieved 2020-11-26.
  2. "Looking for Baami". Enollytv (in Turanci). 2019. Retrieved 2020-11-26.[permanent dead link]
  3. "Looking for Baami". NollywoodReinvented (in Turanci). 2019. Retrieved 2020-11-26.