Lloyd Zvasiya (an haife shi a ranar 28 ga watan Mayu 1981) ɗan wasan tseren Zimbabwe ne mai ritaya wanda ya kware a tseren mita 400.[1] Ya yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004 ba tare da ya kai matakin wasan kusa da na karshe ba.[2]

Lloyd Zvasiya
Rayuwa
Haihuwa 28 Mayu 1981 (42 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 80 kg
Tsayi 190 cm

Mafi kyawun sa na sirri a cikin wasan shine 45.51 daga 2003.

Rikodin na gasar gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Template:ZIM
1999 African Junior Championships Tunis, Tunisia 7th 200 m 22.19
6th 400 m 49.70
2003 All-Africa Games Abuja, Nigeria 5th 400 m 45.97
Afro-Asian Games Hyderabad, India 7th 400 m 48.81
2004 World Indoor Championships Budapest, Hungary 18th (h) 400 m 47.81
African Championships Brazzaville, Republic of the Congo 1st 4 × 400 m relay 3:02.38
Olympic Games Athens, Greece 46th (h) 400 m 47.19

Manazarta gyara sashe

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Lloyd Zvasiya Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Lloyd Zvasiya at World Athletics