Lionel Mpasi
Lionel Mpasi-Nzau (an haife shi a ranar 1 ga watan Agusta, 1994) a Faransa ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida Rodez AF, kuma yana taka leda a tawagar kasar DR Congo.
Lionel Mpasi | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Meaux (en) , 1 ga Augusta, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Sana'a/Aiki
gyara sasheSamfurin matasa na PSG, Mpasi ya sanya hannu kan kwantiragin ƙwararrunsa na farko tare da Toulouse kafin ya koma Rodez a cikin shekarar 2016.[1] Mpasi ya fara taka leda tare da Rodez a wasan da suka tashi 0-0 a gasar Ligue 2 da Le Mans FC a ranar 14 ga watan Fabrairu 2020.[2]
Ayyukan kasa
gyara sasheAn haifi Mpasi a Faransa, kuma dan asalin Kongo ne.[3] Shi matashi ne na duniya na Faransa.[4] Ya fara buga wa tawagar kasar DR Congo wasa a wasan sada zumunci da Bahrain ta doke su da ci 1-0 a ranar 1 ga watan Fabrairu 2022.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mpasi: "Redécouvrir le Stadium avec Rodez, c'est juste incroyable" LesViolets.Com
- ↑ Le Mans vs. Rodez-14 February 2020-Soccerway". ca.soccerway.com
- ↑ Les Échos de Muko: Bolasie démarre fort, Bakagoal frappe pour la reprise, Mpoku décisif". September 17, 2019.
- ↑ Calabresi, Fabien. "Coupe de France-Lionel MPASI (Rodez): «Je me mets en mode compétition»". www.footpy.fr
- ↑ Bahrain beat DR Congo in friendly | THE DAILY TRIBUNE | KINGDOM OF BAHRAIN". DT News
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Lionel Mpasi at Soccerway
- FFF Profile Archived 2020-02-23 at the Wayback Machine