Lenira Santos (an haife ta a ranar 21 ga watan Afrilu 1987) 'yar wasan tseren Cape Verde ce.[1]

Lenira Santos
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Santos ya kamata ta fafata a tseren mita 200 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008 amma daga baya ta fice saboda rauni.[2]

Santos kuma ta fafata a gasar tseren mita 200 da 400 a wasannin Lusophony na shekarar 2006 a Macau.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "The Cape Verdeans in Beijing". A Semana. 14 August 2008. Archived from the original on 2 January 2014. Retrieved 2 January 2014.
  2. "Profile of Lenira Santos". IAAF. Retrieved 2 January 2014.
  3. "Wânia Monteiro competes in Olympics on Friday". A Semana. 20 August 2008. Retrieved 2 January 2014.