Leandro Morgalla[1] an haifi Leandro Morgalla a ranar 13 ga watan Satumba a shekarar 2004 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Jamus. Yana taka leda a matsayin dan baya watau dipenda na kungiyar kwallon kafar FC Red Bull Salzburg.[2][3]

Leandro Morgalla
Rayuwa
Haihuwa Biedenkopf (en) Fassara, 13 Satumba 2004 (19 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta

gyara sashe