Lantarki
Lantarki wannan kalmar na nufin samar da wuta don amfani ko walwala. Ita wutar lantarki tana da mahimmanci a rayuwa musamman a birni, ita lantarki ita take samar da wuta wacce ake amfani dashi.[1]
Lantarki | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Ana samar da wutan lantarki ta hanyoyi mabambanta kamar ta hanyar Dam (hydropower), hasken rana, makamashin nuclear ko kuma ta hanyar guguwa da dai sauransu.
Mafi sauki cikin wadannan hanyoyin shi ne hanyar amfani da hasken rana.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.