Lambar yabo na Fina-finan Nollywood na 2009
A shekara ta 2009 ne aka fara ba da lambar yabo ta Nollywood na farko, tare da amincewa da nasara a masana'antar fina-finai ta Najeriya. Ramsey Nouah shi ne ya lashe kyautar gwarzon dan wasa, Ini Edo kuma ta lashe kyautar jarumar fim, sannan Izu Ojukwu ya lashe kyautar daraktoci.
Iri | award ceremony (en) |
---|---|
Kwanan watan | Disamba 2009 |
Edition number (en) | 1 |
Wuri | jahar Legas |
Ƙasa | Najeriya |
Mai nasara |
Manyan kyaututtuka
gyara sasheAn rubuta sunayen wadanda suka yi nasarar lashe kyautar da rubutu mai gwabi .
Mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a matsayin jagora (Turanci) | Mafi kyawun Jaruma a matsayin jagora (Yoruba) |
---|---|
|
|
Mafi Darakta | Mafi kyawun Jaruma mai tallafawa |
|
|
Wahayin Shekara (mace) | Halin TV na Shekara |
|
|
Halayen Rediyon Shekara | Fim na Shekara |
|
|