Raymond Oladipupo Ladebo wanda kuma aka fi sani da sunansa Ladi Ladebo (7 Mayu 1942 - 16 Afrilu 2021) ɗan fim ne na Najeriya. Ya kasance daya daga cikin jiga-jigan farkon zamanin Golden Age na fina-finan Najeriya na baya, musamman a lokacin kyakkyawan fata na zamanin celluloid na 1970s.

Ladi Ladebo
Rayuwa
Haihuwa Ijebu Ode, 7 Mayu 1942
ƙasa Najeriya
Mutuwa Landan, 16 ga Afirilu, 2021
Karatu
Makaranta Bowling Green State University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai tsara fim, darakta da marubin wasannin kwaykwayo
Muhimman ayyuka Countdown at Kusini
IMDb nm0480522
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe