Laburaren Jama'a na Windhoek ɗakin karatu ne na jama'a a cikin garin Windhoek, Namibiya.[1] An gina shi a cikin shekarar 1925, yana cikin titin Lüderitz, ya raba gini tare da layin Owela na Gidan Tarihi na Namibiya. [2][3] Daga watan Fabrairu shekara ta 2009 zuwa watan Agusta shekara ta 2012[4] ɗakin karatu ya yi gyare-gyaren da ya kai adadin kudi N$ 700,000, wanda ya haɗa da maye gurbin kafet da tayal yumbura, ƙara kwandishan, ƙara haske, da ƙirƙirar gidan yanar gizon jama'a.[5]

Laburaren Jama'a Na Windhoek
Bayanai
Iri public library (en) Fassara
Ƙasa Namibiya
Mulki
Hedkwata Windhoek
Tarihi
Ƙirƙira 1925

Manazarta

gyara sashe
  1. Hillebrecht, Werner (2012). "The National Archives of Namibia" (PDF). Namibia Library and Archives Service Information Bulletin . Government of Namibia (1): 4–6. ISSN 2026-707X .
  2. Hillebrecht, Werner (2012). "The National Archives of Namibia" (PDF). Namibia Library and Archives Service Information Bulletin . Government of Namibia (1): 4–6. ISSN 2026-707X .
  3. Empty citation (help)
  4. Mukaiwa, Martha (28 September 2012). "The return of the Windhoek public library" . The Namibian . p. 1.
  5. Shejavali, Nangula (19 February 2009). "Public library gets a facelift" . The Namibian . p. 1.