Laburare Na Ƙasar Ivory Coast
Laburare na ƙasar Ivory Coast (French: Bibliothèque Nationale de Côte d'Ivoire) yana cikin Abidjan, Ivory Coast.[1]
Laburare Na Ƙasar Ivory Coast | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national library (en) |
Ƙasa | Ivory Coast |
Mulki | |
Hedkwata | Abidjan |
An rufe shi a cikin shekarar 2006 saboda rashin kuɗi kuma sabuwar ƙungiyar da Adjiman Nandoh Chantal ke jagoranta tana aiki tun a watan Fabrairu 2008 kuma tana da niyyar dawo da sabunta cibiyar.[2] Tun daga watan Oktoba 2009, 85% na ginin har yanzu yana rufe. Sashen da ake da shi kawai shine Sashen Yara, wanda a ka buɗe baya a cikin shekarar 2008 godiya ga kamfanin Mitsubishi (cost). : 31.492.000 CFA Franc) [3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Bibliothèque Nationale de Côte d'Ivoire" (in French). Archived from the original on July 15, 2011. Retrieved July 17, 2022.
- ↑ Marcel Lajeunesse, ed. (2008). "Côte d'Ivoire". Les Bibliothèques nationales de la francophonie (PDF) (in French) (3rd ed.). Bibliothèque et Archives nationales du Québec . OCLC 401164333 .
- ↑ http://news.abidjan.net/article/?n=345040[permanent dead link] (in French)
- ↑ "Cote d'Ivoire" , World Report 2010 , The Hague: International Federation of Library Associations , OCLC 225182140 , "Freedom of access to information" (Includes information about the national library).