Samfuri:Dfn is an initialism that stands for "lesbian, gay, bisexual, and transgender".[1][2][3] It may refer to anyone who is non-heterosexual, non-heteroromantic, or non-cisgender, instead of exclusively to people who are lesbian, gay, bisexual, or transgender.[4] The variant Samfuri:Dfn adds a Q for those who identify as queer (which can be synonymous with LGBT)[5] or are questioning their sexual or gender identity, while LGBTQ+ adds a plus sign for "those who are part of the community, but for whom LGBTQ does not accurately capture or reflect their identity".[6][7] Many further variations of the acronym exist, such as LGBT+ (simplified to encompass the Q concept within the plus sign),[8] LGBTQIA+ (adding intersex, asexual, aromantic and agender),[9] and 2SLGBTQ+ (adding two-spirit for a term specific to Indigenous North Americans). The LGBT label is not universally agreed to by everyone that it is generally intended to include. The variations GLBT and GLBTQ rearrange the letters in the acronym.[10][11] In use since the late 1980s, the initialism, as well as some of its common variants, functions as an umbrella term for marginalized sexualities and gender identities.[12]

kaloli guda shida da ke wakiltar Al'ummar da kungiyar LGBT
Mutane sunfito suna zanga-zanga LGBT

Ton farkon LGB ya fara maye gurbin kalmar gay (ko gay da madigo) a ƙarshen Karni 1980s don ambaton al'umma mafi girma. Lokacin ba a haɗa da Kalmar mutanen da suka canza jinsin su ba, har yanzu ana amfani da Kalmar a gajarce wato LGB.

Tarihin kalmar

gyara sashe
 
Amfani na farko da kalmomin sha'awa tsakanin namiji na sha'awar mace , ko jinsi iri daya suyi sha'awar junansu, da Kuma sha'awa tsakanin jinsin da ba iri daya ba wato mace na sha'awar namiji, a cikin wasika da aka rubuta a ranar 6 ga Mayu, 1868

Kalmar farko da aka yi amfani da ita, ɗan luwaɗi ko madigo ( homosexual) a yanzu kalmar ce aka yi amfani da ita ton farko a cikin Kalmar kimiyya, a wasu lokuta cenbaya amma tana ɗauke da ma'ana mara kyau a Amurka. Kalmar Gay ya zama sanannen da tsahon lokaci a cikin shekarun 1970s.

Yayinda 'yan madigo suka kirkiro wasu Sabbin kalmar gay da lesbian wato madigo harta ta zama gama gari. Ansamu rashin dai dai to gamai da babban manufar kungiyoyin shin za a mayar da hankali ga manufofin siyasa ne ko ya kamata su zama masu kare haƙƙin yan luwaɗi da madigo hakan ya haifar da rushewar wasu kungiyoyin 'yan madigo,da Kuma Daughters of Bilitis, wanda Del Martin da Phyllis Lyon suka kafa, amma an rushe shi a cikin Shekarar 1970 biyo bayan rikice-rikice da aka samu Kan rashin Kai wa manufa gudaya da ya dace a cimmai .[13] Kamar yadda daidaito ya kasance fifiko ga 'yan mata Yan madigo masu neman yancin Mata (feminist), bambancin matsayi tsakanin maza da mata ko butch da femme ana kallon su a matsayin shugabanci. 'Yan mata 'yan madigo masu sauya jinsi sun bada gudum muwa da rawa a cikin mashaya, da kuma maza masu luwadi; yawancin' yan madigon sun ki yin aiki tare da maza masu luwadi ko kuma su dauki abubuwan da sukayi amfani dashi.

  1. "Definition of LGBT". Collins Dictionary. Retrieved March 3, 2024.
  2. "Definition of LGBT". www.merriam-webster.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-04.
  3. Publishers, HarperCollins. "The American Heritage Dictionary entry: LGBT". www.ahdictionary.com. Retrieved 2024-03-04.
  4. "Definition of LGBT". Cambridge Dictionary. Retrieved February 16, 2024.
  5. "APA Dictionary of Psychology". dictionary.apa.org (in Turanci). Retrieved 2024-03-04.
  6. "LGBTQIA+". www.uncw.edu (in Turanci). Archived from the original on 2023-05-03. Retrieved 31 August 2021.
  7. "APA Dictionary of Psychology". dictionary.apa.org (in Turanci). Retrieved 2024-03-04.
  8. "Dictionary.com | Meanings & Definitions of English Words". Dictionary.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-04.
  9. "Definition of LGBTQIA". www.merriam-webster.com (in Turanci). Retrieved 2024-02-17.
  10. "Definition of GLBT". www.merriam-webster.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-04.
  11. "Definition of GLBTQ". www.merriam-webster.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-04.
  12. Parent, Mike C.; DeBlaere, Cirleen; Moradi, Bonnie (June 2013). "Approaches to Research on Intersectionality: Perspectives on Gender, LGBT, and Racial/Ethnic Identities". Sex Roles. 68 (11–12): 639–645. doi:10.1007/s11199-013-0283-2. S2CID 144285021.
  13. Esterberg, Kristen (1994). "From Accommodation to Liberation: A Social Movement Analysis of Lesbians in the Homophile Movement". Gender and Society. 8 (3): 424–443. doi:10.1177/089124394008003008. S2CID 144795512.