L'enfant Cheikh ( Turanci: The Cheikh Child) fim ne da aka shirya shi a shekarar 2012 wanda Hamid Bénani ya jagoranta.[1][2][3][4]

L'enfant Cheikh
Asali
Lokacin bugawa 2012
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 80 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Hamid Bénani
Marubin wasannin kwaykwayo Hamid Bénani
'yan wasa
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Said, wani dattijo makaho, ya gaya wa ɗansa da aka yi renonsa game da yadda ya yi yaƙi da turawan mulkin mallaka a Tafilalet.[5][6]

'Yan wasa gyara sashe

  • Umar Lotfi
  • Sanaa Mouziane
  • Fara Fashi
  • Mohammed Majd
  • Driss Roukhe
  • Mohammed Bastaoui

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  2. "FILMEXPORT.MA - long métrage, L'enfant cheikh". FILMEXPORT.MA (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  3. Benani, Hamid; Halfaoui, Farah; Lofti, Omar; Mouziane, Sana; Snoussi, Khalid (2014). L'enfant cheikh. HK Editions.
  4. "Vidéo. "L'enfant Cheikh" de Hamid Bennani enfin au cinéma le 7 septembre". Le360.ma (in Faransanci). 2016-08-02. Retrieved 2021-11-15.
  5. "L'Enfant Cheikh: le chef-d'œuvre de Hamid Bénani, à voir en salle (vidéo)". Le Site Info (in Faransanci). 2016-09-25. Archived from the original on 2021-11-15. Retrieved 2021-11-15.
  6. ""L'enfant Cheikh", le dernier film de Hamid Benani, dans les salles dès le 7 septembre". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.