Kyauktada Township
Garin ya ƙunshi gundumomi tara, kuma yana da iyaka da Garin Botataung a gabas, Garin Seikkan da Kogin Yangon a kudu, Garin Pabedan a yamma da Mingala Taungnyunt Township a arewa.
Kyauktada Township | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Myanmar | |||
Region of Myanmar (en) | Yangon Region (en) | |||
Birni | Yangon | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 0.25 mi² |
Garin yana da gine-ginen masu tarihin yawa, a ciki har da Sule Pagoda, Babban Zauren Birni, Ginin Babban Kotun, Otal ɗin Strand da kuma ofisoshin jakadancin Burtaniya da Indiya . Maha Bandula Park daura da Sule Pagoda kuma zauren birni babban yanki ne na nishaɗi a cikin gari.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.