Kyanwa ko Mage ko Mussa da Hausar Zamfarawa (Felis catus)

Kyanwa
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata (en) Chordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderCarnivora (en) Carnivora
DangiFelidae (en) Felidae
GenusFelis (en) Felis
JinsiFelis silvestris (en) Felis silvestris
subspecies (en) Fassara Felis silvestris catus
Schreber, 1775
Kyanwa
Mage cikin kankara
wata mage da bulun ido

kyanwa dai wata dabba ce cikin dabbobi Waɗanda ake ajiye su a mastayin dabbobin gida Waɗanda ba dan aci ake kiwon su ba, sai don nishaɗi.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Usman, Jamil (18 January 2020). "Amfanin kiwon mage a gida ga mutane, Nishadi, maganin ƙananan dambibi Kamar su ɓera". Legit.Hausa.ng. Retrieved 10 October 2021.