Kweku Boateng-Lovinger
Kweku Boateng-Lovinger ɗan siyasan Ghana ne kuma ɗan majalisa na biyu na jamhuriya ta huɗu mai wakiltar mazabar Brim North a yankin Gabashin Ghana.[1]
Kweku Boateng-Lovinger | |||
---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Birim North District Election: 1996 Ghanaian general election (en) | |||
Rayuwa | |||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Kweku a Brim North a Gabashin kasar Ghana.[2]
Siyasa
gyara sasheAn fara zaben Kweku a matsayin dan majalisa akan tikitin jam'iyyar National Democratic Congress na mazabar Brim North a Gabashin Ghana a lokacin babban zaben Ghana na Disamba 1996. Ya samu kuri'u 20,737 daga cikin 44,630 masu inganci da aka kada wanda ke wakiltar kashi 36.00% a kan abokin hamayyarsa Owusu Agyekum na jam'iyyar Convention People's Party wanda ya samu kuri'u 12,139 da ke wakiltar 21.10%, Victor Biscoff Owusu Ahinkorah na New Patriotic Party, wanda ya samu kuri'u 6111. Boateng wanda ya samu kuri'u 448 da ke wakiltar kashi 0.80% da Alex Oduro-Ampadu wanda ya samu kuri'u 0. Ya yi rashin nasara a zaben fidda gwani na jam’iyyarsa a hannun Grace Omaboe.[3][4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ghanaian Parliamentary Register(1993-1996)
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register(1993-1996)
- ↑ Ghanaian Parliamentary Register(1993-1996)
- ↑ FM, Peace. "Parliament - Birim North Constituency Election 1996 Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-12.
- ↑ FM, Peace. "Parliament - Birim North Constituency Election 2000 Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-12.