Kwaramniya
Kwaramniya,kalma ce da take nuna ɗaga murya.
Misali
gyara sashe- masu aikin gini na ta kwaramniya saboda buge bugen guduma da sukeyi.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.