Kwalejin gwamnatin tarayya, Daura

Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Daura makarantar Sakandare ce mallakar Gwamnatin Tarayya, wadda ma’aikatar ilimi ta tarayya ke gudanarwa.[1][2] Haɗaɗɗiyar makarantar sakandare ce dake garin Daura, jihar Katsina, Nigeria.[3][4][5]

Kwalejin gwamnatin tarayya, Daura
Bayanai
Iri secondary school (en) Fassara da secondary school (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
fgcdaura.safsms.cloud

Manazarta

gyara sashe
  1. https://tribuneonlineng.com/fg-appoints-governing-councils-officers-for-new-polytechnics-colleges/
  2. https://www.premiumtimesng.com/list-federal-unity-colleges-nigeria
  3. https://tribuneonlineng.com/fire-kills-final-year-student-fgc-daura/
  4. https://www.pulse.ng/communities/student/fg-colleges-full-list-of-federal-unity-schools-in-nigeria/0p1dd2g
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-07-29. Retrieved 2022-06-05.