Kwalejin Hallel

Makarantar sakandare, mai zaman kanta a Najeriya

Kwalejin Hallel wata makarantar yara ce mai zaman kanta, firamare, sakandare (rana da ta kwana) kuma kwalejin na cikin su shida da aka kafa a shekara ta 1994. Cibiyoyinta suna Rumuogba, Port Harcourt, Najeriya (Ta jeka ka dawo, day campus) da wata a hanyar filin jirgin sama na, Port Harcourt, Jihar Rivers, Najeriya ( Makarantar kwana, boarding campus).

Kwalejin Hallel
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 3 Oktoba 1994

A cikin shekara ta 2017, Kwalejin Hallel na ɗaya daga cikin makarantu huɗu da suka sami lambar yabo ta Makarantar Ƙasa ta Duniya daga British Council Nigeria, sauran kuma sune Makarantar Sakandare ta Duniya da Kwalejin Oxbridge duk a Legas, da kuma Start-rite Schools, Abuja.[1][2]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "British Council honours 4 Nigerian schools". Vanguard. Vanguard Media Limited, Nigeria. 3 February 2017. Retrieved 2020-03-10.
  2. "International School Award (ISA)". British Council Nigeria. British Council. Retrieved 2020-03-10.

Hanyoyin waje

gyara sashe