Kwalejin Emirid cibiya ce mai zaman kanta ta Kirista. An kafa Kwalejin Emirid a watan Satumba 1992. Makarantar tana da cibiyoyin karatunta a cikin garin Fatakwal da Igwuruta a Najeriya.[1]

Kwalejin Emarid
Bayanai
Iri college (en) Fassara da educational institution (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1992
emaridcollege.com

Manazarta gyara sashe

  1. classes.ng. "Emarid College". Emarid College - University in Rivers State | Classes.ng (in Turanci). Retrieved 2022-09-14.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe