Kure Kura Ibn Abdullahi ya kasance Sarki na Kanem. An kashe shi a yaƙin da aka yi da Sao. Yana ɗaya daga cikin ‘ya’yan Abdullahi na daya su huɗu da aka kashe a yayin yaƙin Sao.

Kuri II na Kanem
Rayuwa
Mutuwa 1341 (Gregorian)
Sana'a

Manazarta gyara sashe