Kungiyar kwallon kwando ta Burkina Faso ta 'yan Ƙasa da shekaru 16

Kungiyar kwallon kwando ta Burkina Faso ta 'yan kasa da shekaru 16 kungiyar kwallon kwando ce ta kasar Burkina Faso, wacce hukumar kwallon kwando ta Burkina Faso ke tafiyar da ita. [1] Tana wakiltar ƙasar a gasar ƙwallon kwando ta ƙasa da ƙasa 16 (ƙasa da shekaru 16).

Kungiyar kwallon kwando ta Burkina Faso ta 'yan Ƙasa da shekaru 16
Bayanai
Iri national basketball team (en) Fassara
Ƙasa Burkina Faso

Fitowarta ta karshe ita ce a matakin cancantar shiga gasar cin kofin Afrika na 'yan kasa da shekaru 16 na shekarar 2009 ta FIBA.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Profile - Burkina Faso Archived 2017-08-09 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 26 October 2015.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe