Kungiyar kwallon kafa ta Gambiya ta ƙasa da shekaru 20
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Gambiya ta kasa da shekaru 20 ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta 'yan ƙasa da shekaru 20 ta Gambiya kuma hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta Gambiya ce ke kula da ita. Tana aiki a matsayin ƙungiyar matasa da ƙungiyar ciyarwar taƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambiya . Ana yi masu lakabin Matasan kunami . [1][2][3][4]
Kungiyar kwallon kafa ta Gambiya ta ƙasa da shekaru 20 | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
Ƙasa | Gambiya |
Mulki | |
Mamallaki | Gambia Football Association (en) |
Filin wasa na gida
gyara sasheFilin wasa na Independence filin wasa ne mai amfani da yawa a Bakau, Gambiya . A halin yanzu ana amfani da shi galibi don wasannin ƙwallon ƙafa, ko da yake ana kuma amfani da shi wajen wasannin kaɗe-kaƙe, na siyasa, baje kolin kasuwanci da bukukuwan ƙasa. Filin wasan yana dauke da mutane 30,000.[5]
Girmamawa
gyara sashe- Gasar Matasan Afirka :
- Masu lambar yabo ta Bronze (2): 2007, 2021
- WAFU Zone A Gasar U-20 :
- Masu nasara (2): 2018, 2020
- Masu lambar yabo ta Bronze (1): 2019
Duba kuma
gyara sashe- Kungiyar kwallon kafa ta Gambia
- Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Gambia
Manazarta
gyara sashe- ↑ Football, CAF-Confedération Africaine du. "Gambia coach M'Boge hopes for one last dance for the Young Scorpions". CAFOnline.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-14.
- ↑ "Young Scorpions Mentally and Physically Preparing for WAFU, Says Marr". The Chronicle Gambia (in Turanci). 2020-10-26. Archived from the original on 2021-02-28. Retrieved 2021-03-14.
- ↑ "Young Scorpions (U20) Archives - Page 7 of 25". THE GFF | Official Website (in Turanci). Retrieved 2021-03-14.
- ↑ Football, CAF-Confedération Africaine du. "Ghana v Gambia – Black Satellites to confirm, Young Scorpions for a surprise". CAFOnline.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-14.
- ↑ "Gambia National Stadium". Archived from the original on 2013-09-23. Retrieved 2013-08-27.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Gidan yanar gizon GFF na hukuma
- GFF- Matasan kunama