Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Jamhuriyar Kongo

Kungiyar kwallon raga ta mata ta Jamhuriyar Kongo, tana wakiltar Jamhuriyar Kongo a wasannin kwallon raga na mata na kasa da kasa da kuma wasannin sada zumunta. Ta samu gurbin shiga gasar kwallon raga a Gasar Wasannin Afrika – Gasar Mata ta shekarar 2015 .

Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Jamhuriyar Kongo
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Jamhuriyar Kwango

Manazarta gyara sashe