Kungiyar Kwallon Kwando ta Matan Togo

'Kungiyar Kwallon kwando ta mata ta Togo tana wakiltar Togo a wasannin kasa da kasa. Fédération Nationale de Basketball Togo (FTBB) ne ke gudanar da shi. [1]

Kungiyar Kwallon Kwando ta Matan Togo
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Togo

Manazarta gyara sashe

  1. Profile - Togo, FIBA.com, Retrieved 2 August 2017.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Samfuri:National sports teams of TogoSamfuri:FIBA Africa women's teams