Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Mali 'Yan Kasa da Shekaru 20

Ƙungiyar kwallon kafa ta mata ta Mali 'yan ƙasa da shekaru 20, tana wakiltar Mali ne a gasar kwallon kafa ta matasa ta ƙasa da ƙasa.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Mali 'Yan Kasa da Shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) Fassara
Ƙasa Mali

Ƙungiyar ta fafata ne a gasar mata a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2019 da aka gudanar a birnin Rabat na ƙasar Morocco.

Ƙungiyar ta samu gurbin shiga gasar cin kofin mata ta WAFU U20 na 2022 da za a yi a Ghana.

Duba kuma

gyara sashe
  • Ƙungiyar kwallon kafa ta mata ta Mali

Manazarta

gyara sashe

Samfuri:Football in MaliSamfuri:National sports teams of Mali