Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Burkina Faso 'Yan Kasa da Shekaru 20

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Burkina Faso 'yan kasa da shekaru 20, ita ce kungiyar matasa 'yan kasa da shekaru 20 na mata a fagen kwallon kafa a Burkina Faso . Hukumar kwallon kafa ta Burkina ce ke kula da tawagar.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Burkina Faso 'Yan Kasa da Shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa
Ƙasa Burkina Faso

A cikin shekarar 2015, tawagar ta kai wasan zagaye na biyu a gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya na mata na 'yan kasa da shekaru 20 na shekarar 2015 .

Tawagar ta kare a matsayi na biyu a gasar mata ta UNAF U-20 na shekarar 2019, bugu na 1 na gasar mata ta UNAF U-20 .

Tawagar ta samu gurbin shiga gasar cin kofin mata ta WAFU U20 na 2022 da za a yi a Ghana.

Manazarta gyara sashe