Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Equatorial Guinea ta Kasa da Shekaru 20

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Equatorial Guinea ta kasa da shekaru 20 tana wakiltar Equatorial Guinea a gasar kwallon kafa ta matasa ta kasa da kasa. Kungiyar ta fafata ne a gasar mata a gasar cin kofin Afrika ta 2019 da aka gudanar a birnin Rabat na kasar Morocco.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Equatorial Guinea ta Kasa da Shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) Fassara
Ƙasa Gini Ikwatoriya

Duba kuma gyara sashe

  • Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Equatorial Guinea

Manazarta gyara sashe

Football in Equatorial Guinea National sports teams of Equatorial Guinea