Kungiyar Kwallon Hannu ta Matan Benin

Kungiyar kwallon hannu ta mata ta kasar Benin, ita ce tawagar kasar Benin . Ƙungiyar Béninoise de Handball ce ke tafiyar da ita kuma tana shiga gasar ƙwallon hannu ta duniya.

Kungiyar Kwallon Hannu ta Matan Benin
Bayanai
Iri women's national handball team (en) Fassara
Ƙasa Benin

Rikodin gasar cin kofin Afrika gyara sashe

  • 1979-8 ga

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe