Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Cape Verde
Kungiyar kwallon hannu ta mata ta Cape Verde, ita ce tawagar Cape Verde ta kasa. Federaçao Caboverdiana de Andebol ne ke tafiyar da ita kuma tana shiga gasar ƙwallon hannu ta duniya.[1]
Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Cape Verde | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national handball team (en) |
Ƙasa | Cabo Verde |
Rikodin gasar cin kofin Afrika
gyara sashe- 2021 - Wuri na 9
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Cabo Verde perde com Angola no jogo de estreia no CAN'2021". expressodasilhas.cv. 9 June 2021.