Kunan Tsamiya
Kunun tsamiya yana daya daga cikin kalar kununuwan da hausa keyi domin samun abinci kuma shi wannan kunu Hausa ke yinsa mafi yawanci kamar yadda yake dama yana daya daga cikin abincin Hausawa.
Kunan Tsamiya |
---|
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Abubuwanda Ake yinsa
gyara sasheAnayin kunun tsamiya da Gero wato millet a turance .idan kasami Gero ka jigashi kimanin awa sha hudu ko sama da hakan sai ka tsamesa daga cikin ruwan ka markade.Bayan ka markade sai ka tace sannan kasa ruwan zafi kusa dakai kana bukatar tsamiya a gefe.saika dauko ruwan ka zuba cikin kullun geron tare da tsamiya karika juyawa har saiya koma kunun tsamiyar