Kudaru

Gari ne a jihar Kaduna, Najeriya

Kudaru gari ne a karamar hukumar Lere a kudancin jihar Kaduna a Middle Belt aNajeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 811.