Koundi et le jeudi national (fim)

Koundi et le jeudi national fim ne game da abinda ya faru da gaske na shekarar 2010.

Koundi et le jeudi national (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2010
Ƙasar asali Kameru
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Ariane Astrid Atodji
Kintato
Narrative location (en) Fassara Kameru
Muhimmin darasi noma
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Koundi babban ƙauye ne da ke da mazauna kusan 1,200, wanda ke lardin Gabashin Kamaru. Sanin wadatar katako na Koundi, mazauna ƙauyen sun yanke shawarar amfani da shi don rage talauci. Suna shirya wata ƙungiya mai suna Organisation for Communal Interest, da ƙirƙirar shukar koko da yawa don samun damar dogaro da kansu. Har ilbyau, cibiyar "National Thursday": Sau ɗaya a wata, dukansu suna aiki a kan bunƙasa noman koko.

Kyauta gyara sashe

  • Dubai 2010
  • Griot de Ébano FCAT 2011

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe