Kono, Rivers

Kauye ne a Najeriya

Kono ƙauye ne a jihar Ribas Najeriya. Tana bakin teku a karamar hukumar Khana, kimanin mil 45 (72.4) km) daga Port Harcourt.Yaren da ake magana da shi a Kono shine Khana, kuma mutanen Ogoni. anhaifi tsohon dan wasan kwallon kafa Joseph Yobo kuma ya girma a Kono. Sarkin gargajiya na yanzu a Kono shine Mista Anson Monday Nwige. Al’umma na da kusan rijiyoyin mai guda hudu. Yana iya yin alfahari da al'amuran kabilanci da al'adu waɗanda suka haɗa da bikin Waaro da bikin Nwikorobee. Waɗannan bukukuwan suna jan hankalin baƙi da yawa.

Kono, Rivers

Wuri
Map
 4°35′58″N 7°30′00″E / 4.59947°N 7.50005°E / 4.59947; 7.50005
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci