Komi Akakpo
Komi Biova Akakpo (an haife shi a ranar talatin da daya 31 ga watan Disamba shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da biyar 1995), wanda aka fi sani da Agarawa, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Myanmar National League Chin United.[1]
Komi Akakpo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lomé, 31 Disamba 1995 (28 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Sana'a
gyara sasheAkakpo ya fara aikinsa a Agaza kafin ya buga wasa da Anges FC a gasar zakarun Togo ta kasa a shekarar dubu biyu da goma sha hudu 2014. A wannan lokacin, an kira shi zuwa tawagar 'yan kasa da shekaru ashirin 20 na Togo don neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika na kasa da shekaru ashirin U-20 na shekarar 2015.
A ƙarshen shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016, ya rattaba hannu tare da Rakhine United a Myanmar National League kakar dubu biyu da goma sha bakwai 2017. Ya ci gaba da su a kakar wasa ta shekarar dubu biyu da goma sha takwas 2018 kuma an zabe shi ya taka leda a kungiyar ta MNL All-Stars a wasansu da Leeds United a Yangon.[2]
Ya koma Myanmar don buga gasar Myanmar National League ta shekarar alif dubu biyu da ashirin 2020, inda ya zama kyaftin din Chin United.
Kididdigar sana'a
gyara sasheKulob
gyara sashe- As of end of 2020 season[3]
Kulob | Kaka | Kungiyar | Jimlar | |||
---|---|---|---|---|---|---|
Rarraba | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | ||
Rakhine United | 2017 | Myanmar National League | 21 | 0 | 21 | 0 |
2018 | 21 | 2 | 21 | 2 | ||
Jimlar | 42 | 2 | 42 | 2 | ||
Chin United | 2020 | Myanmar National League | 10 | 2 | 10 | 2 |
Jimlar | 10 | 2 | 10 | 2 | ||
Jimlar sana'a | 52 | 4 | 52 | 4 |