Kolawole Ajisafe
AROYEWUN, Mai shari’a Kolawole Ajisafe, LLB, (An haifeshi ranar 10 ga watan Maris 1938) a garin Offa dake Jihar Kwara, Najeriya, ya kasan ce masanin shari’a na Najeriya
Tarihi
gyara sasheYayi karatun shi ne a St Mark's School, Offa, 1947-52, Offa Grammar School, 1953-57, Ínns of Court School of Law, London, 1961-65, da ake kira Bar, Inner Temple, London, Jami'ar London, Ingila, 1962 -65,Nigerian Law School,Lagos,Satumba-Disamba 1965; majistare, 1966-72, babban majistare, 1972-74, shugaban majistare, 1974-75, shugaban magatakarda, 1975, alkalin riko, babban kotun shari’a, 1977, ya nada alkalin babbar kotun shari’a, Kaduna, 1979
Aure
gyara sasheYayi auren shi ne a shekaran 1968 san nan kuma yaran shi biyar maza uku san nan sai mata biyu.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)