Kogin Ylig yana daya daga cikin koguna mafi tsayi dake united a jiharGuam wanda yake yankin Amurka.Yana tasowa kusa da gabar tekun yamma da ke da nisan kilomita uku daga arewacin Apra Heights, ya ratsa tsibirin, yana kwarara cikin teku a gabar tekun tsakiyar gabas, kudu da garin Yona . Hanyar wannan kogin yayi daidai da na kogin Pago, wanda ke da nisan kilomita biyar zuwa arewa. Yana tafiyar kusan mil 6.83 a tsayi, kuma yana da yanki mai fadin murabba'in mil 16.08. Kogin Ylig yana da magudanan ruwa guda biyu, kogin Tarzan da kogin Manengon.

Kogin Ylig
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°23′33″N 144°46′04″E / 13.3925°N 144.7678°E / 13.3925; 144.7678
Kasa Tarayyar Amurka
Territory Guam
Kogin Ylig